iqna

IQNA

zaman dirshan
Bangaren kasa da kasa, kwamitin manyan lokitocin kasar Sudan ya bayar da bayanin cewa an jefa gawawwakin wasu daga cikin masu zaman dirshan a cikin kogi.
Lambar Labari: 3483709    Ranar Watsawa : 2019/06/04

Fiye da alakalai 1000 ne a kasar Aljeriya suka bi sahun masu adawa da tsayawa takarar shugaban kasar a karo na biyar.
Lambar Labari: 3483446    Ranar Watsawa : 2019/03/11